v

Ubangiji Yesu Kristi zai sake zuwa da iko da ɗaukaka mai girma.(Ayukan Manzanni 1:11, Matta 24:30, Markus 14:62, 1 Tassalunikawa 4: 16-17, Ru’ya ta Yohanna 1: 7)